Explícito
Ya Gudarwa Yan Boko Haram Karshe Aka Ce A Cikinsu Yake
Explícito
Birbishin Rikici por HumAngle
Notas del episodio
A jihar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya, sojojin Najeriya sun kama dubban mutane ba bisa ka'ida ba a tsakanin shekarar 2015 zuwa 2016, a yunkurinsu na yaki da 'yan ta'addan a lokacin da suka yawaita kai hare-hare. Yawancin wadanda aka kama ba su da laifi. Gambo Modu na daya daga cikinsu. Bayan ya shafe shekaru shida yana tsare ba bisa ka'ida ba, daga karshe an wanke shi daga zargin Boko Haram kuma aka sake shi daga gidan yari.
Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim
Marubuciya: Hauwa Shafii Nuhu
Muryoyin shiri: Akila Jibrin, Khadija Gidado
Fassara: Zubaida Baba Ibrahim
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida