Explícito
Me Yake Faruwa Idan Aka Ji Gwara Yaki Akan Yunwa?
Explícito
Birbishin Rikici por HumAngle
Notas del episodio
A Maiduguri babban birnin jihar Borno an samu raguwar adadin tallafin da ake samu a sansanonin 'yan gudun hijira. A cikin matsananciyar yunwa, rashin tsaro, da cin zarafi ta hanyar jima'i, yawancin 'yan gudun hijira yanzu sun gwammace su koma yankunansu, duk da rashin tsaro.
Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim
Marubuciya: Tracy-Allen Ezechukwu
Muryoyin shiri: Ruqayya Saeed, Hawwa Bukar, Khadija Gidado
Fassara: Ruqayya Saeed
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida