Explícito
Kellu Haruna: Ta Fuskar Jama'ar Da Ta Nemarwa Yanci
Explícito
Birbishin Rikici por HumAngle
Notas del episodio
Kellu Haruna ta jagoranci kungiyar Knifar Movement, wata kungiyar mata masu fafutukar ganin an saki mazajensu da aka tsare ba bisa ka'ida ba tsawon shekaru ba tare da an gurfanar da su gaban kotu ba. A cikin shirin na yau, mun yi nazari kan rayuwar Kellu da kuma gudunmawar da ta bayar ga harkar kafin Allah ya yi mata rasuwa.
Mai gabatarwa: Aliyu Dahiru Aliyu
Marubuciya: Hauwa Shaffi Nuhu
Muryoyin shiri: Ruqayya Saeed, Khadija Gidado, Hawwa Bukar, Attahiru Jibrin, Akila Jibrin
Fassara: Ruqayya Saeed
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida