Rayuwar Auren Wacce Ta Fada Hannu...
Explícito

Rayuwar Auren Wacce Ta Fada Hannun Boko Haram

Explícito

Birbishin Rikici por HumAngle

Notas del episodio

 Amina tana da shekaru 17 a duniya lokacin da wani dan ta'addan Boko Haram ya nuna wa mahaifiyarta bindiga, ya dora ta a saman babur dinsa, sannan ya tafi da ita. Sai da ta shekara takwas kafin ta sake ganin mahaifiyarta. 

Mai gabatarwa: Rukayya Saeed

Marubuciya: Zubaida Baba Ibrahim

Muryoyin shiri: Khadija Gidado

Fassara: Rukayya Saeed   

Edita: Aliyu Dahiru 

Furodusa: Khadija Gidado

Babban Furodusa: Anthony Asemota

Babban Mashiryi: Ahmad Salkida