Esplicito

Siyen Rayuwa da Kudin Fansa a Arewa Maso Yamman Najeriya
Esplicito

Birbishin Rikici di HumAngle

Note sull'episodio

Biyan kuɗaɗen fansa don tsira daga hannun 'yan ta'addan da ake kira da yan fashin daji, ya zama ruwan dare a Sokoto da ke Arewa maso Yammacin Najeriya. Abubakar Sanusi, dan shekara 22, ya ba da labarin abin da ya faru da shi mai ban takaici da ya kai ga rashin abokinsa Farouk.

Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim

Marubuci: ‘Abiodun Jamiu

Muryoyin shiri: Akila Jibrin, Attahiru Jibrin

Fassara: Zubaida Baba Ibrahim

Edita: Aliyu Dahiru 

Furodusa: Khadija Gidado

Babban Furodusa: Anthony Asemota

Babban Mashiryi: Ahmad Salkida