Explícito
Siyen Rayuwa da Kudin Fansa a Arewa Maso Yamman NajeriyaExplícito
Explícito
Biyan kuɗaɗen fansa don tsira daga hannun 'yan ta'addan da ake kira da yan fashin daji, ya zama ruwan dare a Sokoto da ke Arewa maso Yammacin Najeriya. Abubakar Sanusi, dan shekara 22, ya ba da labarin abin da ya faru da shi mai ban takaici da ya kai ga rashin abokinsa Farouk.
Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim
Marubuci: ‘Abiodun Jamiu
Muryoyin shiri: Akila Jibrin, Attahiru Jibrin
Fassara: Zubaida Baba Ibrahim
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida